Wannan shafi an tsara shi a matsayin daya daga cikin manhajojin aikin mawallafin na wayar da kan makaranta Hausa (musamman wadanda basa iya karanta turanci) akan hanyoyin kariya daga cututtuka da kuma bayanai masu gamsarwa a fannin lafiya. Sauran hanyoyin sune shafin Kiwon lafiya a Mujallar Aminiya da kuma wani dan littafi da wannan marubuci yake shirin wallafawa.

Marubucin likita ne da ya samu horo a fannin dabarun kare al’umma daga cututtuka.